TG目录网 🤖 @tgmulupro_bot
首页 > AREWA STRIVERS
📢

AREWA STRIVERS

@arewastrivers
👥 211,968 · channel · zh
加入频道
🤖 快捷搜索
🚀 在 @tgmulupro_bot 中搜索此频道
📰 最近消息
Hannun jarin kamfanin Dell ya ƙaru da kusan kashi 80% tun bayan da Donald Trump ya faɗawa mutane a ranar 8 ga May cewa su “je su sayi Dell.”Rahotanni sun nuna cewa wannan tashin ya ƙara wa kamfanin darajar kasuwa sama da dala biliyan $120 cikin ɗan lokaci. Wannan na nuna irin tasirin da manyan mutan
Gwamnatin Trump na ƙoƙarin saka hoton Donald Trump a sabon takardar kuɗi ta dala $250, kamar yadda Washington Post ta ruwaito. 🇺🇸💵Idan hakan ta tabbata, Trump zai kasance cikin jerin shugabannin Amurka da aka saka a kan kuɗin ƙasar. 👀
MEXC Sun Shiga Kasuwar Real US Stocks 🔥📈Yanzu zaka iya siya kuma ka da sayar da manyan hannayen jarin Amurka kai tsaye a MEXC ta amfani da USDT. 😳✅ Apple✅ Tesla✅ NVIDIA✅ US Stocks 100+Zaku iya trading stocks sama da guda ɗari a MEXC✅ 0 Trading Fees:MEXC bazata chaje ka fee ko sisi ba. ✅ Trading 24/7
Ga Video akan MEXC zaku iya kalla.
Crypto gaskiya ne.Stocks gaskiya ne.Forex gaskiya ne.X monetization gaskiya ne.Skills gaskiya ne.Degree gaskiya ne.Sana'a gaskiya ne. Matsalar shi ne, ka kasa tsayawa wuri guda har ka kware, ya kai ɗan baiwa!
There was a time mining brought all of us together before everything scattered… 😭😁 Do you recognize this? 🏃🤣
Soso Value Airdrop Update.... 🔥🔥🔥
Za'a fara duba allocation na Sosovalue Season 2 a ranar 12 ga watan June.Ubangiji Allah ya tabbatar mana da alkhairi.
Nasfam Pay Sabuwar Hanya ce da ta sauƙaƙa harkokin crypto da digital payments a Najeriya.Ba sai ka yi wahalar P2P ba, ba sai ka ɓata lokaci ba, kuma ba sai ka bi dogoyen matakai ba kafin ka samu abin da kake bukata.A yau zaka iya amfani da Nasfam Pay wajen:1. Siyan crypto kamar USDT, SOL, ETH, BNB,
Telegram zasu chanza sunan coin ɗin su mai suna $TON zuwa 'Gram'. Yanzu Pavel Durov ya sanar da hakan.Wannan yana daga cikin gyaran da sukeyi na ƙara inganta TON. TON zaici gaba da kasancewa sunan Blockchain ɗin, $Gram kuma sunan coin.Shin sunan ya muku daɗi?
🔗 推荐频道

© 2026 tgmulu.com · TG目录导航 · @tgmulupro_bot